Ademiluyi Ajagun shine sarkin gargajiya na arbain da takwas a masarautar Ife, daya ne daga cikin sarakunan masarautar Ile ife, a gidan sarakunan yarbawa, ya kasance sarki Wanda ake jin tsoro Kuma ake Girmama shi a nahiyar Afirika [1]

Ademiluyi ajagon
Ooni of Ife (en) Fassara

Rayuwa
Sana'a

Manazarta

gyara sashe
  1. "Official website'". 24 February 2008