Justin Randall Timberlake an haifeshi 31 ga watan Junairu a shekarar 1981, ya kasance Mawaki ne Kuma Mai Rubuta waƙoƙi, masani a harkar fim da forodusin na kasar amurka Kuma Dan wasan kwaikwayo. Ya shahara ta bangaren harkokin nishadi, a Inda yasamu Inkiya ta prince of pop ya kasance dan sananne Wanda akafi Girmamawa a lokacin sa.
Justin Timberlake |
---|
|
Rayuwa |
---|
Cikakken suna |
Justin Randall Timberlake |
---|
Haihuwa |
Memphis (en) , 31 ga Janairu, 1981 (43 shekaru) |
---|
ƙasa |
Tarayyar Amurka |
---|
Mazauni |
Los Angeles |
---|
Harshen uwa |
Turanci |
---|
Ƴan uwa |
---|
Mahaifi |
Randall Timberlake |
---|
Mahaifiya |
Lynn Bomar |
---|
Abokiyar zama |
Jessica Biel (mul) (19 Oktoba 2012 - |
---|
Ma'aurata |
Britney Spears Cameron Diaz (mul) Veronica Finn (en) |
---|
Yara |
|
---|
Karatu |
---|
Makaranta |
University of Nebraska High School (en) |
---|
Harsuna |
Turanci |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
jarumi, mawaƙi, mai tsara fim, mai rawa, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, entrepreneur (en) , singer-songwriter (en) , mai tsara, dan wasan kwaikwayon talabijin, restaurateur (en) , mai rubuta waka, ɗan kasuwa, ɗan wasan kwaikwayo, mai rubuta kiɗa, mai tsarawa, executive producer (en) , music video director (en) , investor (en) , lyricist (en) da producer (en) |
---|
|
Tsayi |
182 cm |
---|
Muhimman ayyuka |
Yogi Bear (en) Shrek the Third (en) Trolls (mul) Trolls World Tour (en) |
---|
Kyaututtuka |
|
---|
Mamba |
NSYNC (mul) Jawbreakers (en) |
---|
Sunan mahaifi |
JT |
---|
Artistic movement |
pop music (en) contemporary R&B (en) neo soul (en) electropop (en) |
---|
Kayan kida |
piano (en) murya Jita keyboard instrument (en) beatboxing (en) |
---|
Jadawalin Kiɗa |
RCA Records (mul) Jive Records (en) Zomba Group of Companies (en) Tennman Records (en) |
---|
IMDb |
nm0005493 |
---|
justintimberlake.com |
|
[1]
- ↑ Roper, Will (September 19, 2017). "University of Nebraska High School provides online education to students across the world". The Daily Nebraskan. Retrieved July 26, 2024.
"JUSTIN TIMBERLAKE". Grammy Awards. November 23, 2020. Archived from the original on April 27, 2021. Retrieved June 3, 2021.
Min, Janice (November 17, 2016). "Songwriter Roundtable: Justin Timberlake, Sting, Alicia Keys and More Hitmakers on Gender Bias, Trump's 'Hitler-Level' Rhetoric and Fears of a 'Divided States of America'". Billboard. Archived from the original on March 30, 2017.