Alfred Marshall an haifeshi 24 July 1842 ya kasance shahararrene a bangaren ilmin sanin tattalin arziki a kasashen turai. Kuma shine mawallafin littafin principles of economics 1890 littafin ya kasance mai rinjaye a Fannin tattalin arziki a kasar Ingila tsawon shekaru. [1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Abergel, Frédéric; Aoyama, Hideaki; Chakrabarti, Bikas K.; Chakraborti, Anirban; Ghosh, Asim (2013). Econophysics of Agent-Based Models. Cham, Switzerland: Springer Science & Business Media. p. 244. ISBN 978-3-319-00022-0.