Jerin shugabannin ƙasar Nijar
Shugabannin ƙasar Nijar: Sune waɗanda suka mulki ƙasar a tsarin Dimokaraɗiyya ko kuma tsarin Mulkin Soja ko kuma na hadin gwiwa. Wanna jerin ya kunshi shugabannin kasar Nijar Wadanda suka mulke ta bayan samun ƴancin kan ƙasar daga Turawan mulkin mallaka na ƙasar Faransa a shekarar 1960. Shugaban kasar Nijar mai ci a yanzu shine Omar Tchiani.
Jerin shugabannin ƙasar Nijar | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wikimedia | |
Bayanai | |
Ƙasa | Nijar |
Jerin
gyara sasheLamba. | Suna (Haihuwa–Mutuwa) |
Hoto | Zango | Zaɓe | Jam'iya | Firaminista | ||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Shiga Ofis | Barin Ofis | |||||||
1 | Hamani Diori (1916–1989) |
10 November 1960 | 15 April 1974 (tumɓukewa.) |
1960 1965 1970 |
PPN–RDA | Ba'a ƙirƙiri matsayin ba | ||
2 | Seyni Kountché (1931–1987) |
17 April 1974 | 10 November 1987 (mutuwa a ofis.) |
– | Mulkin Soja | Oumarou Algabid | ||
3 | Ali Saibou (1940–2011) |
14 November 1987 | 16 April 1993 | 1989 | Mulkin Soja / MNSD–Nassara | Algabid Oumarou Mahamidou Cheiffou | ||
4 | Mahamane Ousmane (1950–) |
16 April 1993 | 27 January 1996 (tumɓukewa) |
1993 | CSD–Rahama | Cheiffou Issoufou Abdoulaye Cissé Amadou | ||
5 | Ibrahim Baré Maïnassara (1949–1999) |
27 January 1996 | 9 April 1999 (kisa) |
1996 | Military / UNIRD / RDP–Jama'a |
Adji Cissé Mayaki | ||
6 | Daouda Malam Wanké (1946–2004) |
11 April 1999 | 22 December 1999 | – | Mulkin Soja | Mayaki | ||
7 | Mamadou Tandja (1938–2020) |
22 December 1999 | 18 February 2010 (tumɓukewa) |
1999 2004 |
MNSD–Nassara | Mayaki Amadou Oumarou Abouba Gamatié | ||
8 | Adamou Harouna (1951–) | 18 February 2010 | 18 February 2010 | – | Mulkin Soja | Danda | ||
9 | Salou Djibo (1965–) |
18 February 2010 | 7 April 2011 | – | Mulkin Soja | Danda | ||
10 | Mahamadou Issoufou (1951–) |
7 April 2011 | 2 April 2021 | 2011 2016 |
PNDS–Tarayya | Rafini | ||
11 | Mohamed Bazoum (1960–) |
2 April 2021 | 27 July 2023 (tumɓukewa) |
2021 | PNDS–Tarayya | Mahamadou | ||
11 | Abdourahamane Tchiani (1967–) |
27 July 2023 | – | Mulkin Soja | Mahamadou |
Zaben da ya gabata
gyara sasheBayani game da zaben da ya gabata a Jamhuriyar Nijar.