Ali Saibou ɗan siyasan Nijar ne. An haife shi a shekara ta 1940 a Dingajibanda, Yammacin Afirkan Faransa; ya mutu a shekara ta 2011 a Niamey, Nijar. Ali Saibou shugaban ƙasar Nijar ne daga watan Nuwamba 1987 zuwa watan Afrilun shekarar 1987 (bayan Seyni Kountché-kafin Mahamane Ousmane).

Ali Saibou
shugaban Jamhuriyar Nijar

Rayuwa
Haihuwa Wallam, 17 ga Yuni, 1940
ƙasa Nijar
Ƙabila Mutanan zabarmawa
Mutuwa Niamey, 31 Oktoba 2011
Yanayin mutuwa  (brain tumor (en) Fassara)
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da soja
Digiri hafsa
Imani
Jam'iyar siyasa National Movement for the Development of Society (en) Fassara