Seyni Kountché ɗan siyasan Nijar ne. An haife shi a shekara ta 1931 a Fandou, Yammacin Afirkan Faransa; ya mutu a shekara ta 1987 a Paris, Faransa. Seyni Kountché shugaban kasar Nijar ne daga Afrilu 1974 zuwa Nuwamba 1987 (bayan Hamani Diori - kafin Ali Saibou).

Simpleicons Interface user-outline.svg Seyni Kountché
Seyni Kountche 1983.jpg
shugaban Jamhuriyar Nijar

Rayuwa
Haihuwa Fandou Béri (en) Fassara, 1 ga Yuli, 1931
ƙasa Nijar
Mutuwa Faris, 10 Nuwamba, 1987
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (brain cancer (en) Fassara)
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan/'yar siyasa da soja
Digiri Janar
Imani
Jam'iyar siyasa Rundunar Tsaron Nijar
Seyni Kountché a shekara ta 1983.