Salou Djibo
Laftanar Janar Salou Djibo (an haifeshi ranar 15 ga Afurilun shekarar 1965[1]) sojan Jamhuriyar Nijar ne. Djibo ya kuma karɓe ragamar mulkin ƙasar Nijar ne daga hannun Mamadou Tandja sakamakon wani shiryayyen juyin mulki da aka shirya a ranar 18 ga Fabrairun Shekarar 2010.[2][3][4] Gwamnatin soja ta ƙarƙashin jagoran Djibo ta maida mulki ga fararen hula bayan zaben da aka gudanar a ƙasar shekarar 2011.
Salou Djibo | |||
---|---|---|---|
18 ga Faburairu, 2010 - 7 ga Afirilu, 2011 ← Mamadou Tandja - Mahamadou Issoufou → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Namaro, 15 ga Afirilu, 1965 (59 shekaru) | ||
ƙasa | Nijar | ||
Ƙabila | Mutanan zabarmawa | ||
Karatu | |||
Makaranta | Meknes Royal Military Academy (en) | ||
Harsuna | Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa, soja da hafsa | ||
Mamba | Supreme Council for the Restoration of Democracy (en) | ||
Digiri | général de corps d'armée (en) | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Supreme Council for the Restoration of Democracy (en) |
Tashin sa da rayuwar iyalai
gyara sasheAnhaifi Salou Djibo a ƙauyen Namaro a 1965.[5] Ɗan kabilar Zarma ne. Djibo nada aure da ƴaƴa biyar.
Aikin Soja
gyara sasheA shekarar 1995, Djibo ya shiga tirenin na aikin soja a garin Bouaké, kasar Côte d'Ivoire kafin ya zama ofisa a 1996. Ya zama Laftanar na biyi a 1997 kuma ya kara samun karin girma zuwa Kaftin a shekarar 2003 He was commissioned da kuma mukamin Mejo a 2006.[5] Djibo has also received training in Morocco and China.[6]
Daga cikin guraren da Djibo yayi aiyukan sa a rundunar Sojojin Nijar ya rike mukamin Kwamanda a garuruwan Agadez, Niamey.[6]
Djibo yayi aiki da Majalisar Dinkin Duniya, inda yayi aikin gudanar da zaman lafiya a kasar Kwaddibuwa shekarar 2004. Kwango 2006.[5]
Juyin mulki na 2010
gyara sasheJim kadan bayan ya karbe ragamar Jamhuriyar Nijar, gwamnatin sa tayi alkawarin damka mulki ga fararen hula tare da fatan kafa gangariyar demokaradiya.[7]
Ritaya
gyara sasheDjibo yayi ritaya daga aikin soja jim kadan bayan mika mulkin sa.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Le Commandant Salou Djibo, patron du CSRD, la junte qui dirige le Niger...." Archived 2011-07-16 at the Wayback Machine, African Press Agency, 20 February 2010 (in French).
- ↑ (in French) "Un Conseil militaire prend le pouvoir au Niger" Archived 2010-02-21 at the Wayback Machine, Radio France International, February 19, 2010
- ↑ (in French) "Niger : le chef d'escadron Salou Djibo, "président" du CSRD" Archived 2018-12-07 at the Wayback Machine, Agence France Presse, February 19, 2010
- ↑ "Niger junta names leader after coup", UK Press Association, February 19, 2010
- ↑ 5.0 5.1 5.2 http://english.cctv.com/20100222/103693.shtml
- ↑ 6.0 6.1 (in French) "Retour au calme au Niger au lendemain du coup d'Etat" Archived 2011-05-19 at the Wayback Machine, Le Point/Reuters, February 19, 2010
- ↑ "Military coup ousts Niger president Mamadou Tandja", British Broadcasting Corporation, February 19, 2010