Kanal Ibrahim Baré Maïnassara (Mayu 9, 1948 a birnin Dogon Dutse - Afrilu 9, 1999 a birnin Niamey) sajan Jamhuriyar Nijar ne wanda ya karbe mulkin kasar a wani shiryaiyen juyin mulki a kasar Nijar a 1996 kuma ya shugabanci kasar har shekarar 1999. Maïnassara, dan kabilar Hausawa ne mai rinjaye a birnin Dogondoutchi wanda aka haifeshi a shekarari1948, Maïnassara ya zama babban jami'in soja a 1995.

Ibrahim Baré Maïnassara
shugaban Jamhuriyar Nijar

7 ga Augusta, 1996 - 9 ga Afirilu, 1999
Mahamane Ousmane - Daouda Malam Wanké
ambassador of Niger (en) Fassara

1990 - 1995
ambassador of Niger (en) Fassara

1988 - 1990
Minister of Public Health (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Dogondoutchi da Maradi, 9 Mayu 1949
ƙasa Nijar
Mutuwa Niamey, 9 ga Afirilu, 1999
Yanayin mutuwa kisan kai (deliberate murder (en) Fassara
gunshot wound (en) Fassara)
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Mai wanzar da zaman lafiya, soja, dictator (en) Fassara da hafsa
Mamba Conseil du Salut National (en) Fassara
Aikin soja
Fannin soja Rundunar Tsaron Nijar
Digiri colonel (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Rally for Democracy and Progress (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe