Mahamane Ousmane
Mahamane Ousmane (An haife shi a shekarar 1950) a Zinder, Yammacin Afirkan Faransa. ɗan siyasan Nijar ne. kuma shugaban kasar Nijar ne daga Afrilu 1993 zuwa Janairu 1996 (bayan Ali Saibou - kafin Ibrahim Baré Maïnassara).
Mahamane Ousmane | |||||
---|---|---|---|---|---|
16 ga Afirilu, 1993 - 27 ga Janairu, 1996 ← Ali Saibou - Ibrahim Baré Maïnassara →
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Zinder, 20 ga Janairu, 1950 (74 shekaru) | ||||
ƙasa | Nijar | ||||
Karatu | |||||
Harsuna | Faransanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa |
Nigerien Party for Democracy and Socialism Democratic and Social Convention Nigerien Movement for Democratic Renewal (en) |