Cibiyar Nazarin Siyasa da Dabaru ta ƙasa
Cibiyar ilimi a Kuru, Nijeriya
National Institute for Policy and Strategic Studies (NIPSS) da ke Kuru, Nijeriya cibiya ce ta samar da manufofi ga ma’aikata, shugabannin kamfanoni, hafsoshin soja, da matsakaita da manyan ma’aikatan gwamnati, wadda aka kafa a shekarar 1979.[1] Yawancin masu tsara manufofi a Najeriya sun halarci NIPSS.[2] Babban Darakta na farko shi ne Manjo Janar Ogundeko. Babban Darakta na yanzu shine Farfesa Tijjanii Muhammad-Bande (OFR).
Cibiyar Nazarin Siyasa da Dabaru ta ƙasa | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | higher education institution (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1979 |
nipsskuru.gov.ng |
Manyan waɗanda aka yaye a makarantar NIPSS sun haɗa da Janar Ibrahim Babangida[3] tsohon shugaban ƙasar Najeriya, da Comrade Ajayi Olusegun, tsohon Darakta Janar na nazarin manufofin Najeriya da Mallam Nuhu Ribadu, mai fafutukar yaƙi da cin hanci da rashawa.
Tsofaffin dalibai
gyara sasheWasu fitattun tsofaffin ɗalibai:
- Afakriya Gadzama, tsohon Darakta Janar na Hukumar Tsaro ta Jiha
- Ibrahim Babangida, tsohon shugaban Najeriya
- Ita Ekpeyong, tsohon Darakta Janar na Hukumar Tsaro ta Jiha
- Lawal Musa Daura, Muƙaddashin Darakta Janar na Hukumar Tsaro ta Jihar
- Nuhu Ribadu, Pioneer Chairman, Economic and Financial Crimes Commission
- Tunji Olurin, tsohon gwamnan mulkin soja na jihar Oyo
- Victor Malu, tsohon babban hafsan soji
- Mohammed Badaru Abubakar, Executive Governor of Jigawa State.
- Mohammed Dikko Abubakar, tsohon Sufeto Janar na 'yan sanda (Nigeria) IGP
- Aminu Adisa Logun, Kwara State Chief of Staff.
- Porbeni Festus Bikepre . RTD Admiral a Rundunar Sojan Ruwa ta Najeriya.
- Emmanuel Osarunwese Ugowe, Tsohon AIG na 'yan sanda. Janar Monitor 1982
- Onuzulike Daniel Okonkwo, tsohon darakta, ma'aikatar sadarwa ta tarayya
Manazarta
gyara sashe- Bayani
- ↑ Crippled Giant: Nigeria since Independence. E.E. Osaghae, C. Hurst & Co. Publishers, 1998, 08033994793.ABA
- ↑ Foreign Policy Decision-Making in Nigeria. Ufot Bassey Inamete. Published by Susquehanna University Press, 2001, 08033994793.ABA
- ↑ Foreign Policy Decision-Making in Nigeria. Ufot Bassey Inamete. Published by Susquehanna University Press, 2001, 08033994793.ABA