Minna Birni ne, dake a jihar Neja, Najeriya. Shine babban birnin jihar Neja[1]. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekara ta 2006, jimillar mutane guda 304,113 ne.

Minna


Wuri
Map
 9°36′50″N 6°33′25″E / 9.6139°N 6.5569°E / 9.6139; 6.5569
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Neja
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 322,163 (2010)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 331 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
masallacin minna
Minna State

Manazarta

gyara sashe