Makau
Sarkin Zazzau na karshe na kabilar Habe
Makau (daga 8021-1804) shine Sarki na ƙarshe a daular Maguzawan Haɓe, Wannan ne yasa Mallam Musa ya gajeshi lokacin da ya amsa tutar Musulunci daga Mujaddadi Shehu Usman Dan Fodiyo. Shehu Ɗan Fodio shi ya assasa jihadi a Ƙasar Hausa da makwabtan ta inda Mallam Musa shi ya jagoranci yaƙar Makau a shekarar 1804 a kasar Zazzau.[1].
Makau |
---|
Bibiliyo gyara sashe
Manazarta gyara sashe
- ↑ professor lavers collection: zaria province.