Rukayya daya daga cikin ƴaƴan da Annabi Muhammad S.A.W ya haifa ne (An haife tane a shekara ta alif 598 an kuma haifeta ne a makkah, yar kabilar larabawa ce, ta rasu ne a madinah a ranar 14 ga watan Maris a alif 624 an bir neta ne a Al-Baqi, Sunan mahaifinta Annabi Muhammad S.A.W.) sunan mahaifiyar ta Khadija yar Khuwailli.

Simpleicons Interface user-outline.svg Rukayyah
رقية بنت محمد.png
Rayuwa
Haihuwa Makkah, 598
Mutuwa Madinah, 14 ga Maris, 624
Makwanci Al-Baqi'
Ƴan uwa
Mahaifi Muhammad
Mahaifiya Khadija Yar Khuwailid
Abokiyar zama Sayyadina Usman dan Affan
Utbah ibn Abi Lahab
Yara
Ahali Ummu Kulthum, Zainab yar Muhammad, Abdullahi ɗan Muhammad, Yaran Annabi, Ibrahim ɗan Muhammad da Fatima
Sana'a
Imani
Addini Musulunci

ManazartaGyara