Alkasim
da ga Annabi da Khadija
Alkasim daya daga cikin yaran da Annabi Muhammad S.A.W ya haifa.
Alkasim | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Makkah, ga Janairu, 598 |
Mutuwa | Makkah, 601 |
Makwanci | Jannat al-Mu'alla (mul) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Muhammad |
Mahaifiya | Khadija Yar Khuwailid |
Ahali | Ibrahim ɗan Muhammad, Abdullahi ɗan Muhammad, Zainab yar Muhammad, Rukayyah, Ummu Kulthum da Fatima |
Yare | Ahl ul-Bayt |
Sana'a | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.