Yaran Annabi

Yaran Annabi bakwai

Yaran Annabi Muhammad S.A.W sune yara maza da mata wadanda Annabi Ya haifa da matansa. Yaran su bakwai ne.

Yaran Annabi
group of humans (en) Fassara
Bayanai
Bangare na Ahl ul-Bayt
Sunan asali أَوْلَادُ النَّبِيِّ مُحَمَّدٍ
Sunan Annabi Muhammad

Mazan Sun hada da Alqasim, Abdullah, Ibrahim. Hakanan matan su ne Fadimatu, Ruqayyah, Zainab da Kuma Ummukulthum.

Jadawalin Yaran Annabi

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe