Khadija bint Khuwailid

Matan Annabi ta farko
(an turo daga Khadija Yar Khuwailid)

Khadija Yar Khuwailid

Simpleicons Interface user-outline.svg Khadija bint Khuwailid
Khadija al-Kubra.jpg
Rayuwa
Haihuwa Makkah, 556 (Gregorian)
Mutuwa Makkah, 30 ga Afirilu, 619
Yan'uwa
Mahaifi Khuwaylid ibn Asad
Mahaifiya Fatima bint Za'idah
Abokiyar zama Muhammad  (Satumba 595 (Gregorian) -  30 ga Afirilu, 619)
Yara
Siblings Hizam ibn Khuwaylid (en) Fassara, Awwam ibn Khuwaylid (en) Fassara, Halah bint Khuwailid (en) Fassara da Nawfal ibn Khuwaylid (en) Fassara
Ƙabila Ƙuraishawa
Karatu
Harsuna Ingantaccen larabci
Sana'a
Sana'a Ɗan kasuwa da wholesale merchant (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci

An haifeta ne kafin shekaran giwaye, saboda lokacin ba'a fara qirgen shekaru ba saida aka baiwa manzon Allah S.A.W anafta ba, n ta kasance daya daga cikin matan Annabi Muhammad S.A.W, ita ya fara aura a rayuwarsa, tin kafin a turo shi da Annabtaka,Yanadaga falalarta [Annabi]MuhammadS.A.W ita yafara aura a lokacin da aka ba annabi muhammad annafta ita yafara fada mawa sa annan itace ta kwantar ma annabi muhammad hankali,A yayin da aka saukar me da suratulAlaqTa nuname ba abinda zai cutar dashi saboda kyawawan dabi an sa.

ManazartaGyara