Jannat al-Baqīʿ (Da larabci: جَنَّة ٱلْبَقِيع‎,fassara . 'Lambun Baqi') shine makabarta na farko a tarihin musulunci kuma wanda yafi kowanne tsufa, yana cikin garin Madinah, a yankin Hijaz wanda a yau yankin na cikin kasar Saudi Arebiya. yana kudu masu gabas da Masallacin Annabi, makabartan yana dauke da manya-manyan sahabbai da iyalan gidan Annabi.

Wikidata.svgAl-Baqi'
cemetery (en) Fassara
Bagicemetry.JPG
Bayanai
Farawa 622
Suna a harshen gida مقبرة البقيع
Ƙasa Saudi Arebiya
Shafin yanar gizo openstreetmap.org…
Wuri
 24°28′02″N 39°36′58″E / 24.4672°N 39.616°E / 24.4672; 39.616
Ƴantacciyar ƙasaSaudi Arebiya
Province of Saudi Arabia (en) FassaraAl Madinah Region (en) Fassara
Babban birniMadinah