Ibrahim ɗan Muhammad
Ibrahim daya daga cikin yaran da Annabi Muhammad S.A.W ya haifa.
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Madinah, 1 ga Maris, 630 |
Mutuwa | Madinah, 27 ga Janairu, 632 |
Makwanci | Al-Baqi' |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Muhammad |
Mahaifiya | Maria al-Qibtiyya |
Ahali | Yaran Annabi, Zainab yar Muhammad, Rukayyah, Ummu Kulthum, Fatima da Abdullahi ɗan Muhammad |
Sana'a | |
Imani | |
Addini | Musulunci |