Roilya Ranaivosoa
Marie Hanitra Roilya Ranaivosoa (an haife ta a ranar 14 ga watan Nuwamba 1990), wacce aka fi sani da Roilya Ranaivosoa, mai wasan weightlifter 'yar Mauritius daga zuriyar Malagasy, tana fafatawa a cikin 48 kg category da wakiltar Mauritius a kasa da kasa gasa.
Roilya Ranaivosoa | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Curepipe (en) , 14 Nuwamba, 1990 (34 shekaru) |
ƙasa | Moris |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Cédric Coret (en) |
Sana'a | |
Sana'a | weightlifter (en) da taekwondo athlete (en) |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 48 kg |
Tsayi | 152 cm |
Ta yi takara a bugu da yawa na gasar weightlifting ta duniya. [1] Ta halarci gasar Commonwealth ta shekarar 2014 a cikin taron kilogiram 58.[2]
Ta wakilci Mauritius a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020 a Tokyo, Japan. Ta kare a matsayi na 11 a gasar mata ta kilogiram 49.[3]
Ta lashe lambar azurfa a gasar tseren kilogiram 49 na mata a gasar Commonwealth ta 2022 da aka gudanar a Birmingham, Ingila.[4] A cikin watan Disamba 2022, an zabe ta a matsayin memba na Hukumar 'Yan Wasan IWF. [5]
Manyan sakamako
gyara sasheYear | Venue | Weight | Snatch (kg) | Clean & Jerk (kg) | Total | Rank | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
1 | 2 | 3 | Rank | 1 | 2 | 3 | Rank | |||||
Representing Samfuri:MRI | ||||||||||||
Olympic Games | ||||||||||||
2021 | Tokyo, Japan | 49 kg | 73 | 12 | 91 | 11 | 164 | 11 | ||||
2016 | Rio de Janeiro, Brazil | 48 kg | 73 | 80 | 10 | 93 | 10 | 173 | 9 | |||
World Championships | ||||||||||||
2019 | Pattaya, Thailand | 49 kg | 73 | 26 | 92 | 95 | 98 | 14 | 171 | 20 | ||
2018 | Ashgabat, Turkmenistan | 49 kg | 73 | 76 | 19 | 94 | 97 | 15 | 173 | 15 | ||
2017 | Anaheim, United States | 53 kg | 75 | 78 | 13 | 95 | 100 | 17 | 178 | 12 | ||
2015 | Houston, United States | 48 kg | 80 | 14 | 100 | 14 | 180 | 13 | ||||
2014 | Almaty, Kazakhstan | 58 kg | 76 | 79 | 28 | 96 | 101 | 23 | 180 | 25 | ||
Commonwealth Games | ||||||||||||
2018 | Gold Coast, Australia | 48 kg | 73 | 76 | 2 | 90 | 94 | 2 | 170 | Samfuri:Silver2 | ||
2014 | Glasgow, Scotland | 58 kg | 82 | 9 | - | - | - | |||||
African Games | ||||||||||||
2019 | Rabat, Morocco | 49 kg | 75 | Samfuri:Gold1 | 92 | 94 | Samfuri:Gold1 | 169 | Samfuri:Gold1 | |||
2015 | Brazzaville, Republic of the Congo * | 53 kg | 80 | Samfuri:Gold1 | 103 | Samfuri:Silver2 | 183 | Samfuri:Gold1 | ||||
Commonwealth Championships | ||||||||||||
2016 | Penang, Malaysia | 53 kg | 73 | 76 | 78 | 1 | 92 | 96 | 2 | 174 | Samfuri:Silver2 | |
African Championships | ||||||||||||
2019 | Cairo, Egypt | 49 kg | 71 | Samfuri:Silver2 | 93 | Samfuri:Silver2 | 164 | Samfuri:Silver2 | ||||
2018 | Mahébourg, Mauritius | 53 kg | 70 | 80 | Samfuri:Gold1 | 90 | 100 | Samfuri:Gold1 | 180 | Samfuri:Gold1 | ||
2017 | Vacoas, Mauritius | 48 kg | 70 | 76 | Samfuri:Gold1 | 90 | 95 | Samfuri:Gold1 | 171 | Samfuri:Gold1 | ||
2016 | Yaoundé, Cameroon | 48 kg | 73 | 78 | Samfuri:Gold1 | 95 | 102 | Samfuri:Gold1 | 180 | Samfuri:Gold1 | ||
2013 | Casablanca, Morocco | 69 kg | 71 | 4 | 87 | 92 | 95 | Samfuri:Bronze3 | 166 | Samfuri:Bronze3 |
* Da farko ta kasance a matsayi na biyu a snatch and total, amma daga baya 'yar Najeriya Elizabeth Onuah wadda ta samu lambar zinariya a farko an hana ta shiga gasar.[6]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Rio 2016. "Profile of Roilya Ranaivosoa" . Archived from the original on 2016-12-11. Retrieved 2016-08-11.
- ↑ "2015 Weightlifting World Championships - Marie Hanitra Roilya Ranaivosoa" . iwf.net. Retrieved 23 June 2016.
- ↑ "Weightlifting at the 2014 Commonwealth Games - Marie Hanitra Roilya Ranaivosoa" . iwf.net. Retrieved 23 June 2016.
- ↑ "Women's 49 kg Results" (PDF). 2020 Summer Olympics. Archived (PDF) from the original on 26 July 2021. Retrieved 31 July 2021.
- ↑ Rowbottom, Mike (30 July 2022). "India's Chanu reigns supreme in women's weightlifting 49kg class" . InsideTheGames.biz . Retrieved 30 July 2022.
- ↑ Oliver, Brian (21 December 2022). "Three Olympic weightlifting champions and 700,000 Instagram followers - the new IWF Athletes Commission" . InsideTheGames.biz . Retrieved 24 December 2022.