Rio de Janeiro
Rio de Janeiro Ya kasan ce wani birni ne, da ke a jihar Rio de Janeiro, a ƙasar Brazil. Shi ne babban birnin jihar Rio de Janeiro. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekara ta 2015, birnin nada jimillar mutane 12,280,702 (miliyan sha biyu da dubu dari biyu da tamanin da dari bakwai da biyu). An gina birnin Rio de Janeiro ne a karni na sha shidda bayan haihuwan annabi Isah (AS)
-
Bakin Teku na Ipanema
-
Cathedral Presbyterian a Rio de Janeiro
-
Filin wasa na marcana a 2014 kafin wasan Germany da Argentina a final
-
Tsaunin mutum mutumin Jesus
-
Viagem Carioca
-
Fitowar rana a birnin Rio.[1]
Rio de Janeiro | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Cidade Maravilhosa (en) | ||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Brazil | ||||
Federative unit of Brazil (en) | Rio de Janeiro (en) | ||||
Babban birnin |
Brazil (1763–1960) Rio de Janeiro (en) Fourth Brazilian Republic (en) United Kingdom of Portugal, and of Brazil, and the Algarves (en) First Brazilian Republic (en) State of Brazil (en) Federal District (en) (1889–1960) Daular Portuguese Empire of Brazil (en) Guanabara (en) (1960–1975) Neutral Municipality (en) (1834–1889) Kingdom of Portugal (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 5,857,904 (2000) | ||||
• Yawan mutane | 4,649.02 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 1,260.029215 km² | ||||
Altitude (en) | 31 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Duque de Caxias (en) Nilópolis (en) São João de Meriti (en) Itaguaí (en) Mesquita (en) Nova Iguaçu (en) Seropédica (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 11 ga Maris, 1565 | ||||
Muhimman sha'ani |
2016 Summer Olympics (en) (2016)
| ||||
Patron saint (en) | Sebastian (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Municipal Chamber of Rio de Janeiro (en) | ||||
• Mayor of Rio de Janeiro (en) | Marcelo Crivella (en) (1 ga Janairu, 2017) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 20000-000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC−03:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 21 | ||||
Brazilian municipality code (en) | 3304557 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | rio.rj.gov.br |
Wikimedia Commons on Rio de Janeiro
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Rio de Janeiro: travel guide". Archived from the original on 13 June 2015. Retrieved 14 May 2015.