Glasgow [lafazi : /gelasego/] birni ne, da ke a ƙasar Birtaniya. A cikin birnin Glasgow akwai mutane 615,070 a kidayar shekarar 2016. An gina birnin Glasgow a ƙarshen karni na shida bayan haifuwan annabi Issa. Joe Anderson, shi ne shugaban Glasgow, daga zabensa a shekarar 2012.

Glasgow
Glaschu (gd)


Wuri
Map
 55°51′40″N 4°15′00″W / 55.8611°N 4.25°W / 55.8611; -4.25
Ƴantacciyar ƙasaBirtaniya
Constituent country of the United Kingdom (en) FassaraScotland (en) Fassara
Scottish council area (en) FassaraGlasgow City (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 626,410 (2018)
• Yawan mutane 189.94 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 3,298 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku River Clyde (en) Fassara da River Kelvin (en) Fassara
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Patron saint (en) Fassara Saint Mungo (en) Fassara
Tsarin Siyasa
• Gwamna Philip Braat (en) Fassara (2019)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo G1-G80
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 141
Lamba ta ISO 3166-2 GB-GLG
NUTS code UKM34
Wasu abun

Yanar gizo glasgow.gov.uk
Glasgow.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe