Ogenyi Onazi (an haife shi ran ashirin da biyar ga Disamba a shekara ta 1992), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya.

Simpleicons Interface user-outline.svg Ogenyi Onazi
Dnepr-Lazio (4).jpg
Rayuwa
Haihuwa Jos, 25 Disamba 1992 (27 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary (en) Fassara
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Flag of Nigeria.svg  Nigeria national under-17 football team (en) Fassara2009-200970
Flag of Nigeria.svg  Nigeria national under-20 football team (en) Fassara2011-201150
S.S. Lazio logo.svg  S.S. Lazio (en) Fassara2012-
Flag of Nigeria.svg  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2012-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 23
Nauyi 65 kg
Tsayi 170 cm

Ogenyi Onazi ya buga wasan ƙwallon ƙafa ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta My People (Lagos), ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Lazio Roma (Italiya) daga shekara 2010 zuwa 2012, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Moscow (Rash) daga shekara 2012 zuwa 2016, kuma da ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Trabzonspor (Turkiyya) daga shekara 2016.