Jos
Birnin Jihar Pulsto, Najeriya
Jos, birni ne, da ke a jihar Plateau, a ƙasar Nijeriya.Plateau ita ne babban birnin jihar. Bisa ga ƙidayar jama'a da akayi a shekara ta 2006, jimillar mutane 873,943, (dubu dari takwas da saba'in da uku da dari tara da arba'in da uku). An kuma gina birnin Jos a farkon ƙarni na ashirin (20).[1]
Jos | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Filato | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 622,802 (2010) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 1,217 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Ƙananan hukumomi.
gyara sasheJihar jos dake a Nijeriya tana da ka nanan hukumomi guda goma sha bakwai (17) a cikin jahar