Ƙwallo
(an turo daga Ƙwallon ƙafa)
Kwallo
subclass of | ball game, team sport ![]() |
---|---|
country of origin | England ![]() |
practiced by | football club ![]() |
uses | football ![]() |
Ƙwallon ƙafa wasa ne wanda ya samu karbuwa sosai a Duniya; an fara buga ƙwallon ƙafa tun a karni na goma, amma an kafa dokokin wasan a ƙarshen karni na sha tara.
Gasa Kwallon KagaGyara
Akwai shahararrun wasannin kwallon kafa da ake gudanarwa a fadin duniya daban-daban, kamar gasar cin Kwallon kofin duniya, gasar Kwallo ta Olympics da sauransu.
ManazartaGyara
Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.