Mai buga tsakiya a matakin kwallan kafa, wanda yake tsayawa a tsakiya domin sarrafa kwallo, ko kwace kwallo, ko kuma taimaka ma ataku domin au ci kwallo.