Offa karamar hukuma ce, dake a Jihar Kwara a Nijeriya. Kimanin mutane wajen 120,100 ke zaune a wannan garin.[1] Ansan garin da sana'ar su ta saqa da rini, Wanda suke amfani da kayan lambu rini Wanda ake samu daga indigo na gida da sauran shuke shuke.[2] Ansan garin Offa da noman dankalin turawa da masara Wanda ya hadu yazama abinci mafi soyuwa mai mahimmanci agaresu wato su mutanen offa na asali.[3][4]shanaye, akwiyoyi da tinkiya suma suna tashe a wannan muhallin. Manyan addinin da ake yi a garin sune addinin musulunci, addinin kirista sae kuma addinin gargajiya.

Offa

Wuri
Map
 8°08′49″N 4°43′12″E / 8.147°N 4.72°E / 8.147; 4.72
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaKwara
Ƙaramar hukuma a NijeriyaOffa (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 166,600 (2022)
• Yawan mutane 347.08 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 480 km²
Altitude (en) Fassara 435 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Tsofaffin gargajiyan da aka San garin dashi shine kokawa. Tarihin arzikin garin Offa Yana tattare a wani littafin James Bukoye Olafimihan Mai ilimi Kuma fasto a littafin shi Mai suna"iwe itan Offa" ma'anar shi "littafin tarihin garin Offa".

Mutumin daya samarda Offa shine Olalomi Olofa-gangan; Dan sarki Mai jiran gadon Oyo Kuma ainihin zuri'a daga sarki Oranmiyan a garin Ile-Ife, alokacin 1395. Shi din rikeken mahauci ne sabida darajar iyawanshi amatsayin shi na maharbi. Offa shine ainihin hedkwata na garin Iboyo masuyin yarabanci a garin kwara da osun.[2]

Manazarta gyara sashe

  1. "Kwara (State, Nigeria) - Population Statistics, Charts, Map and Location". www.citypopulation.de. Retrieved 10 June 2020.
  2. 2.0 2.1 "Offa | Nigeria". Encyclopedia Britannica (in Turanci).
  3. Fawole, O. P. (1 September 2007). "Constraints to Production, Processing and Marketing of Sweet-Potato in Selected Communities in Offa Local Government Area, Kwara State Nigeria". Journal of Human Ecology. 22 (1): 23–25. doi:10.1080/09709274.2007.11905994. ISSN 0970-9274. S2CID 9795960.
  4. Ago, E.-Bassin #patato • 2 Years (12 December 2017). "Potato species; Potato In Nigeria". Steemit (in Turanci). Retrieved 10 June 2020.