Kwara (jiha)
Jihar Kwara jiha ce dake a ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 36,825 da yawan jama’a kimanin milyan biyu da dubu dari uku da sittin da biyar da dari uku da hamsin da uku (ƙidayar yawan jama'a shekara 2006). Babban birnin jihar itace Ilorin. Abdurrahman Abdurrazaq shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2019 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Peter Sara Kisira. Dattijan jihar su ne: Bukola Saraki, Mohammed Shaaba Lafiagi da Rafiu Ibrahim, Olusola Saraki.
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
| |||||
Kirari | «The place of harmony» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Babban birni | Ilorin | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 3,192,893 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 86.7 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Yarbanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 36,825 km² | ||||
Altitude (en) ![]() | 377.9 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Arewacin Najeriya | ||||
Ƙirƙira | 27 Mayu 1967 | ||||
Followed by (en) ![]() | Jihar Kogi | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa |
Kwara State Executive Council (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Kwara State House of Assembly (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 240 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | NG-KW | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | kwarastate.gov.ng |
Jihar Kwara tana da iyaka da misalin jihohi biyar, su ne: Nijar, Kogi, Ekiti, Oyo kuma da Osun.
Kananan HukumomiGyara
Jihar Kwara nada adadin Kananan Hukumomi guda goma sha shida (16). Sune:
HotunaGyara
Jihohin Najeriya |
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara |