Shanu
Shanu na iya zama:
- Shanu (actress), yar wasan fina-finan Bangladesh ne
- Herzekiah Andrew Shanu (1858-1905), mai daukar hoto na Afirka kuma mai fafutukar cin zabe
- Shanavas Shanu, jarumin gidan talabijin na Indiya ne
- Shiba Shanu (Chowdhury Mazhar Ali, 1970), ɗan wasan kwaikwayo na Bangladesh
- Shanu Lahiri (1928–2013), mai zanen Indiya kuma mai koyar da ilimin fasaha ne
- Shanu Saini (an haife shi a shekara ta 1997), ɗan wasan cricket ne na Indiya
Duba kuma Gyara
- Shanus, jinsin masu saƙa a Gabashin Asia
Page Template:Dmbox/styles.css has no content.