Akwiya ko Akuya (Capra hircus) dabba ce daga cikin irin nu'ikan dabbobin da ake dasu a duniya

Akwiya
Scientific classification
KingdomAnimalia
PhylumChordata (en) Chordata
Classmammal (en) Mammalia
OrderArtiodactyla (en) Artiodactyla
FamilyBovidae (en) Bovidae
GenusCapra (en) Capra
JinsiCapra aegagrus (en) Capra aegagrus
subspecies (en) Fassara Capra aegagrus hircus
(Linnaeus, 1758)
Synonyms
Capra hircus

Rayuwar akuyaGyara

 
jar akuya

Hakika rayuwar akuya tana yin ta ne kusan a cikin mutane domin akuya bata rayuwa a manyan dazukan da wasu dabbobin suke rayuwa a cikin su.

Kalolin akuyaGyara

 
baƙar akuya
 
farar akuya

Aƙwai Kalolin awaki da ake dasu kusan kasa uku (3) 1. Jar akuya wadda itace tafi yawa a duniya 2. Baƙar akuya 3. Farar akuya [1]

ManazartaGyara

 
Mace a Burkina Faso da awakinta.
  1. https://hausadictionary.com/akuya