Mohammed Danjuma Goje

Dan siyasar najeria

Senata Mohammed Danjuma Goje (an haife shi a ranar 10 ga watan Oktoban 1952), a Pindiga, Akko,Jihar Gombe an,zaɓe shi gwamnan Jihar Gombe a shekara ta 2003 ƙarƙashin jam'iyar PDP, ya kama aiki daga ranar 29 ga watan Mayun 2003, ya sake cin zabe a karo na biyu a shekara ta 2007 ya kuma kammala a shekarar 2011. A halin yanzu ɗan jam'iyar All Progressives Congress (APC) kuma sanata mai ci daga Jihar Gombe.[1]

Mohammed Danjuma Goje
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

13 ga Yuni, 2023 -
District: Gombe Central
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

13 ga Yuni, 2023 -
District: Gombe Central
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023
District: Gombe Central
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019
District: Gombe Central
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

Mayu 2011 - Mayu 2015
District: Gombe Central
gwamnan jihar Gombe

29 Mayu 2003 - Mayu 2011
Abubakar Habu Hashidu - Ibrahim Hassan Dankwambo
District: Gombe Central
Rayuwa
Cikakken suna Mohammed Danjuma Goje
Haihuwa Acre (en) Fassara, 10 Oktoba 1952 (71 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Hausawa
Harshen uwa Hausa
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Harsuna Turanci
Hausa
Fillanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

A zaɓen watan Afrilun Shekarar 2011, Mohammed Danjuma Goje ya nemi takarar zama sanata mai wakiltar Gombe ta tsakiya karkashin tikitin jam'iyar PDP. Ya karanta kimiyyar Siyasa a Jami'ar Ahmadu Bello (ABU) da ke Zaria. Ya taba zama dan majalisar Jihar Bauchi daga shekarar 1979 zuwa shekarar 1983. Goje ya rike Sakatare a National Institute For Medical Research dake Yaba Jihar Lagos, a shekara ta 1984-1989. Ya kafa ta shi kamfanin mai suna, Zaina Nigeria Ltd, a shekarar alif ta 1989 zuwa shekara ta 1999. Ya zama kamfanin suna ne daga sunan Mahaifiyarsa, Hajiya Zainab. Danjuma Goje ya nemi takarar kujerar sanata a Nigerian National Assembly a shekarar 1998 daga nan ya zama Minister of State, Power and Steel daga shekarar 1999-2001 karkashin Shugaban cin Olusegun Obasanjo.[2].

Farkon Rayuwa da Ilimi gyara sashe

An haifi Goje a Pindiga, a karamar hukumar Akko, jihar Gombe.

Ci gabansa a siyasan ce gyara sashe

Senet President gyara sashe

Manazarta gyara sashe

.

  1. cite news |first = Ayuba |last = Hassan |title = Governor Danjuma Goje @ 55 |url = http://www.leadershipnigeria.com/product_info.php?products_id=15999 |work = Leadership |publisher = Leadership Newspapers Group Limited, Abuja |date = 2007-10-23 |accessdate = 2007-10-23 |deadurl = yes |archiveurl = https://web.archive.org/web/20071216103347/http://www.leadershipnigeria.com/product_info.php?products_id=15999 |archivedate = 2007-12-16 |df =
  2. cite web |url=http://www.vanguardngr.com/2011/04/presidential-contests-pdp-set-for-repeat-success-in-gombe/ |work=Vanguard |title=Presidential contests: PDP set for repeat success in Gombe |date=April 14, 2011 |author=John Bulus |accessdate=2011-04-21