Fillanci, Fulatanci, Fula[2], ankuma sanshi da Fulani[2] ko Fulah[3][4][5] Fulfulde, Pulaar, Pular, harshe ne da akeyin sa a sama da kasahe 20 na yammaci da gabashin Afrika. Akwai harsuna takwarorin sa (masu kama) sune Serer da Wolof. Al'umar Fulani ke yinsa, akasari Fulani sunfi yawa a kasashen Najeriya, Nijar, Kamaru, haka kuma dayawan wasu kabilun da ba Fillanci ne asalin harshen su ba sukan ji harshen daga baya.

Fillanci
Fulfulde — 𞤆𞤵𞤤𞤢𞤪
'Yan asalin magana
222,331,400
24,000,000 (2007)
Baƙaƙen boko, Arabic script (en) Fassara da Adlam (en) Fassara
Lamban rijistar harshe
ISO 639-1 ff
ISO 639-2 ful
ISO 639-3 ful
Glottolog fula1264[1]

Duba kumaGyara

ManazartaGyara

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Fillanci". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. 2.0 2.1 Laurie Bauer, 2007, The Linguistics Student’s Handbook, Edinburgh
  3. "Fulah". Ethnologue (19 ed.). 2016.
  4. "Documentation for ISO 639 identifier: ful". ISO 639-2 Registration Authority - Library of Congress. Retrieved 2017-07-04. Name: Fulah
  5. "Documentation for ISO 639 identifier: ful". ISO 639-3 Registration Authority - SIL International. Retrieved 2017-07-04. Name: Fulah