Beirut, Beyrouth, Bayrut ko Bairut (harshen Larabci: بيروت),itace babban birni kuma gari mafi yawan al'ummah a kasar Lebanon. Dukda cewar babu wani kidaya da aka gudanar a kwanan nan, amma dai a shekarar 2007 an kiyasta mutanen zasukai yawan mutane miliyan 1 zuwa miliyan 2.2 a matsayin bangaren Greater Beirut.[1] Garin na nan ne a wani peninsula dake tsakiyar gabar kogin Mediterranean, Beirut itace babban tashar Ruwa na kasar Lebanon.

Beirut
بيروت (ar)


Wuri
Map
 33°53′13″N 35°30′47″E / 33.8869°N 35.5131°E / 33.8869; 35.5131
Ƴantacciyar ƙasaLebanon
Governorate of Lebanon (en) FassaraBeirut Governorate (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 2,421,354 (2023)
• Yawan mutane 121,067.7 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 20,000,000 m²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Bahar Rum
Altitude (en) Fassara 0 m
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Patron saint (en) Fassara Saint George (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
UTC+03:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 01
Wasu abun

Yanar gizo beirut.gov.lb
gunkin Martyrs Beirut,_Lebanon
wasu 'yan kasar berut
berut ɗaukar sama

Tana daya daga cikin Tsoffin Birane a duniya, an samu mazauna a garin tun a shekaru 5,000 da suka shude. A tarihi anfara samun sunan Beirut na farko ne a wani Haruffan Amarna daga sabuwar New Kingdom of Egypt, wanda akace a shekara ta 15th century BC.

hanyar Lebanon da ga berut

A Beirut ne cibiyar gwamnatin kasar Lebanon take, kuma tana taka muhimmiyar rawa a fannin tattalin arzikin kasar, tareda samun mafi yawan bankuna da wasu cibiyoyin hadai hadar kudi a birnin, kamar Central District, Badaro, Rue Verdun, Hamra, Ryad el Soloh street, da Achrafieh. Sakamakon mummunar Lebanese Civil War, Beirut's cultural landscape underwent major reconstruction.[2][3][4] Identified and graded for accountancy, advertising, banking/finance and law, Beirut is ranked as a Beta World City by the Globalization and World Cities Research Network.[5]

Suna gyara sashe

 
berut a alif 1919
 
berut bayan yaƙi

Sunan turancin Beirut ansamo sa ne daga Kalmar Larabci wato Bayrūt (بيروت). Kuma sunan ne a harshen Faransanci wato Beyrouth, wanda aka taba amfani dashi Lokacin da Kasar Faransa ta mamaye Lebanon. The Arabic name derives from Phoenician language Berot ko Birut. Wannan wani sauyi ne daga harshen Canaanite da harshen Phoenician Kalmar be'rot, dake nufin "rijiya", in reference the site's accessible water table.[6][7] Asalin sunan da iri da sunan birnin biblical Beeroth (lang-he|בְּאֵרוֹת)[8] Wanda shima wani garin ne daban dake kusan da Jerusalem.Sunan anfara samun sa ne tun a Karni na 15th BC, Lokacin da aka ambace ta sau uku a Akkadian cuneiform[7] tablets of the Amarna letters,[9] wasikar da King Ammunira sarkin "Biruta" ya aika[10] zuwa nowrap|Amenhotep III ko IV na Egypt.[11] an taba samun ambaton "Biruta" a kalmomin Armana na King Rib-Hadda dake Byblos.[12]

Tsohon Greeks hellenized sunan dake matsayin Bērytós (lang-grc-gre|Βηρυτός), wanda Romans latinized da Berytus. efn|The Roman name was taken in 1934 for the archaeological journal published by the Faculty of Arts and Sciences at the American University of Beirut.[13] yayin da takai ga kimanin samun Roman colony, sai aka canja ta kuma sunan aka mayar dashi zuwa lang|la|Colonia Iulia Augusta Felix Berytus dan yahada da yan asalin da suka taimakawa garin.

 

A karkashin Daular Seleucid, ancanja garin kuma aka fara kiransa da Laodicea Dan girmamawa ga mother of Seleucus the Great. Anbanbanta shi da sauran wurare da dama wadanda aka sanya wa suna Dan girmama ta daga dogon sunan Laodicea in Phoenicia (lang-grc-gre|Λαοδίκεια ἡ ἐν Φοινίκῃ, Laodíkeia hē en Phoiníkēi) ko Laodicea in Canaan (lang-phn|𐤋‬𐤋‬𐤀𐤃‬𐤊𐤀 𐤀𐤔 𐤁‬𐤊𐤍𐤏‬𐤍, sc|llʾdkʾ ʾš bknʿn).

Manazarta gyara sashe

  1. "Questions & Answers: Water Supply Augmentation Project, Lebanon". The World Bank. 30 September 2016. Retrieved 20 March 2016.
  2. Reconstruction of Beirut Archived 2009-01-16 at the Wayback Machine, Macalester College
  3. Lebanon's Reconstruction: A Work in Progress dead link|date=March 2017|bot=medic bignore|bot=medic, VOA News
  4. Beirut: Between Memory And Desire webarchive|url=https://web.archive.org/web/20160303175036/http://worldviewcities.org/beirut/elipsis.html |date=3 March 2016, Worldview
  5. cite web|url=http://www.diserio.com/gawc-world-cities.html Archived 2010-02-22 at the Wayback Machine |title=GAWC World Cities – The World's Most Important Cities |publisher=Diserio.com |accessdate=26 March 2013
  6. The New Encyclopædia Britannica (1993) volume 14, macropaedia, 15th edition, Encyclopædia Britannica Inc.
  7. 7.0 7.1 Profile of Lebanon: History Lebanese Embassy of the U.S.
  8. citation |contribution=Strong's #881: בְּאֵרוֹת |contribution-url=https://www.studylight.org/lexicons/hebrew/881.html |title=Old Testament Hebrew Lexical Dictionary |url=https://www.studylight.org/lexicons/hebrew.html |date=2018 |location=Gdansk |publisher=StudyLight |editor=Jeff Garrison |display-editors=0.
  9. EA 141-43.
  10. Phoenicia in Encyclopaedia Biblica, Case Western Reserve University
  11. Phoenicia, Jrank.org
  12. E.g., EA 105, where he complains to the pharaoh that Beirut's king had stolen two of his merchants' ships.
  13. Berytus Archeological Studies, American University of Beirut (AUB)