Tarihi ko kuma a saukake a ce labari, yana nufin takaitacce ko yalwataccen bayani akan abubuwan da suka rigaya suka faru, banda wanda ke faruwa, wadanda suke faruwa ana kiran su da labarai, in labari ya kwana biyu to sai ya zama tarihi. Tarihi al`amari ne da aka fara samar dashi tun farkon duniya, kama tun daga tarihin wannan Duniyar tamu zuwa ga abubuwan da ta kunsa, ko al'amuran da suka faru kamar Yaƙoƙi, Guguwa, Tarihin garuruwa, Sarakuna, Mutane, Dabbobi, Gine-gine,Gobara, Aman Dutse, Girgizar ƙasa,Ambaliyar ruwa, Dauloli Gine-gine da dai sauransu. ko kuma rayuwan wani mutum shi kaɗai ko alakantashi da shi da wasu. Ta ƙunshi al'amura na hujjoji ta hanyar ilimi domin tabbatar da tarihin mutum ko Tarihin wani abu.

A tarihin mutum ana bukatar a san ranar haihuwarsa da mutuwarsa, iliminsa, dukiyarsa, rayuwarsa da zamantakewarsa da sauran wanda ya rayu da su.

Rubutu akan tarihin mutum, yana buƙatar izini da hadin guiwa daga tsatson wanda za'a rubuta tarihi akan sa, domin samar da tarihi marar hadari kuma ingantacce daga tushe mai asali. Saukakakkiyar tarihi na nufin tarihin da mutum ya rubuta akan kansa tin yana raye kafin mutuwarsa. Ko kuma aka rubuta yana raye sannan ya aminta da abunda aka rubuta akansa.

Wannan shafin na bukatar dabbakawar ku gyara sashe

Tarihiakan zamaniakan yankiakan maudu'iakan yarikaTarihiGina-ginelittattafaiTaswiraHotunaMujallukungiyoyigidan tarihiPseudohistoryStubsTimelinesChronologymutane

Mutane gyara sashe

Muhammadu Buhari Barack Obama Donald Trump Rabi'u Musa Kwankwaso Nelson Mandela Shehu Shagari Sani Abacha Ali Nuhu Zaynab Alkali Abubakar Imam Umaru Musa Yar'Adua Olusegun Obasanjo Abubakar Tafawa Balewa Muhammad Umar Gen.Murtala Muhammad TARIHIN WALIYI DAN MARINA Larabawa Dabbobi