Barack Hussain Obama An haife shi ne a ranar 4 ga watan Ogusta na shekara ta 1961 a birnin Honolulu dake jihar Hawaii a ƙasar Amurika. Tun yana ɗan shekaru biyu da haihuwa iyayensa suka rabu da cigaba da zaman aure tare da mahaifiyarsa. Mahaifinsa musulmi ne dan kasar Kenya a nahiyar Afirka, ya bar Amurika bayan ya bar matarsa a Amurka inda ya koma gida Kenya. ya kuma zama minista a cikin gwamnatin shugaban ƙasa na farko, wato Jomo Kenyatta, kamin Allah ya amshi ransa, a shekara ta 1982 a yayin haɗarin mota.

Simpleicons Interface user-outline.svg Barack Obama
President Barack Obama.jpg
44. shugaban Tarayyar Amurka

20 ga Janairu, 2009 - 20 ga Janairu, 2017
George W. Bush - Donald Trump
Election: 2008 United States presidential election (en) Fassara, 2012 United States presidential election (en) Fassara
35. Shugaban da aka zaɓa na Tarayyar Amurka

4 Nuwamba, 2008 - 20 ga Janairu, 2009
George W. Bush - Donald Trump
Election: 2008 United States presidential election (en) Fassara
Ɗan majalisar Dattawan Taraiyar Amurka

3 ga Janairu, 2007 - 16 Nuwamba, 2008 - Roland Burris (en) Fassara
District: Illinois Class 3 senate seat (en) Fassara
Election: 2004 United States Senate election in Illinois (en) Fassara
Ɗan majalisar Dattawan Taraiyar Amurka

3 ga Janairu, 2005 - 3 ga Janairu, 2007
Peter Fitzgerald (en) Fassara
District: Illinois Class 3 senate seat (en) Fassara
Election: 2004 United States Senate election in Illinois (en) Fassara
member of the State Senate of Illinois (en) Fassara

8 ga Janairu, 1997 - 4 Nuwamba, 2004
Alice Palmer (en) Fassara - Kwame Raoul (en) Fassara
District: Illinois's 13th Senate district (en) Fassara
Rayuwa
Cikakken suna Barack Hussein Obama II
Haihuwa Kapiolani Medical Center for Women and Children (en) Fassara da Honolulu, 4 ga Augusta, 1961 (59 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Mazaunin Kalorama (en) Fassara
White House
Tebet (en) Fassara
Menteng (en) Fassara
Honolulu
Los Angeles
Chicago
New York
Jakarta
ƙungiyar ƙabila Afirnawan Amirka
Multiracial American (en) Fassara
Luo people of Kenya and Tanzania (en) Fassara
Kenyan Americans (en) Fassara
Harshen uwa Turanci
Yan'uwa
Mahaifi Barack Obama Sr.
Mahaifiya Ann Dunham
Abokiyar zama Michelle Obama (en) Fassara  (3 Oktoba 1992 -
Yara
Siblings Auma Obama (en) Fassara, Maya Soetoro-Ng (en) Fassara, Bernard Obama (en) Fassara, George Hussein Onyango Obama (en) Fassara, Mark Okoth Obama Ndesandjo (en) Fassara, David Ndesandjo (en) Fassara, Abo Obama (en) Fassara da Malik Obama (en) Fassara
Yan'uwa
Ƙabila family of Barack Obama (en) Fassara
Karatu
Makaranta Centaurus High School (en) Fassara
Noelani Elementary School (en) Fassara
(1966 - 1967)
State Elementary School Menteng 01 (en) Fassara
(1970 - 1971)
Punahou School (en) Fassara
(1971 - 1979)
Occidental College (en) Fassara
(1979 - 1981)
Columbia University (en) Fassara
(1981 - 1983) Bachelor of Arts (en) Fassara : political science (en) Fassara, international relations (en) Fassara
Harvard Law School (en) Fassara
(1988 - 1991) Juris Doctor (en) Fassara
Matakin karatu Bachelor of Arts (en) Fassara
Juris Doctor (en) Fassara
Harsuna Turanci
Indonesian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, statesperson (en) Fassara, Lauya, political writer (en) Fassara, community organizer (en) Fassara da masana
Nauyi 80 kg
Tsayi 1.85 m
Wurin aiki Washington, D.C. da Chicago
Employers University of Chicago (en) Fassara
Gamaliel Foundation (en) Fassara
Business International Corporation (en) Fassara  (1983 -  1984)
New York Public Interest Research Group (en) Fassara  (1985 -  1985)
Sidley Austin (en) Fassara  (1991 -  1991)
Muhimman ayyuka A Promised Land (en) Fassara
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Wanda ya ja hankalinsa Nipsey Russell (en) Fassara, Reinhold Niebuhr (en) Fassara da Saul Alinsky (en) Fassara
Mamba American Academy of Arts and Sciences (en) Fassara
American Philosophical Society (en) Fassara
Digiri commander-in-chief (en) Fassara
Imani
Addini Protestan bangaskiya
congregational church (en) Fassara
Congregationalist polity (en) Fassara
United Church of Christ (en) Fassara
Jam'iyar siyasa Democratic Party (en) Fassara
IMDb nm1682433
barackobama.com
Barack Obama signature.svg
Barrack Obama a wani taro lokacin yakin neman zaben
Barrack Obama a wani taro lokacin yakin neman zaben sa
File:Shugaban kasa Barack Obama shi da gaba daya mabiyansa 09-10-09.jpg
barrack Obama da Matai maka masa wajen gudanar da aikin mulkin sa.
Kafin zabe a shekarar 2006

San nan a lokacin da ya samu shekaru shida, har zuwa shekaru 10, Barack Obama ya bi mahaifiyarsa zuwa ƙasar Indonesia inda suka yi zama na shekaru hudu.Sai a shekara ta 1971 ya komo Honolulu, inda ya ci gaba da karatu.Yayi karatu a jami´ar Kaliforniya da kuma ta Kolumbiya a birnin New York. Bayan ya kamalla karatu a jami´a, Obama ya fara aiki a matsayin jami´i, ta fannin lissafin kudi.To amman saidai bai jima ba yana wannan aiki ba ya kuma koma ƙaro ilimi, inda a shekara ta 1991 ya fito da digirin-digirgir a fannin shari'a. Barack ya jima ya na kwaɗayin shiga siyasa, amma sai a shekara ta 1996 haƙarsa ta cimma ruwa, inda karon farko a ka zaɓe shi a matsayin dan majalisa a mazaɓarsa ta yankin Ilinois.

barrack Obama lokacin yana shugabar Amurka

A tsawan watanni 18 Barack Obama na fafatawa da matar tsofan shugaban ƙasar Amurka, wato Hilary Klinton domin samun tabarraki daga jam´iyar Demokrate don tsayawa takara a zaɓen shugaban ƙasar Amurikar.[1][2]

Kafin zabeGyara

 
barack obama kafin zabe

A shekara ta 2004 ya tsaya takara a Majalisar Dokoki, a wani matakin da wasu ke dangantawa da "rabbo rabbabe", ba zato ba tsammani, Barack Obama ya kai gaci, ya kayar da abokiyar takarar sa. A duk tsawan wannan lokaci Obama ya bayyana kansa a matsayin gwarzo, duk da cewar da dama ana masu zargin rashin ƙwarewa cikin harkokin siyasa, idan aka kwatanta shi da Hilary Klinton, ko kuma da ɗan takara jam´iyar Republicain John Makain, mai shekaru 72 a duniya,wanda kuma ya laƙanci ƙabli da ba´adin siyasa, a ciki da wajen Amurika ta fannin rubuce-rubuce, Barack Obama, ya rubuta littatafai guda biyu, inda a ɗaya daga cikin su ne, ya bada tarihin rayuwar baƙaƙe a Amurika, tare da bayyana yadda a matsayinsa na baƙin ba´amurike ya gudanar da yarintarsa. Barack Obama, na da aure da kuma ´ya'ya,´yan mata guda biyu.

 
Dan African da yayi shugabancin kasar Amruka wato Obama

kafin ya tsaya takara, da shi Sanata ne a Jam'iyar dimukaratic ta Jihar Illinois acikin wannan lokacin a 4 ga 2005 zuwa 16 ga shekara ta 2008 kuma shine dan afirka na farko a majalisar wakilai Amurika kuma shine dan asalin Afirka na farko da yatsaya takarar shugaban Amurika a Jam'iyar dimocraic sannan ya kayar da abokiyar takarar sa Hillary Clinton.

ManazartaGyara