Kano Municipal

Karamar hukuma a jihar Kano, Najeriya

Kano Municipal Karamar Hukuma ce da ke cikin Karamar Hukumar Kano a Jihar Kano, wacce kuma aka fi sani da babban birnin Jihar Kano, Najeriya . Sakatariyarta tana Kofar Kudu (mashigin yammacin fadar sarki), a kudancin birnin Kano.

Kano Municipal

Wuri
Map
 11°57′07″N 8°32′25″E / 11.9519°N 8.5403°E / 11.9519; 8.5403
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 17 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Kano Municipal local government (en) Fassara
Gangar majalisa Kano Municipal legislative council (en) Fassara
Coucil gate

Yana da yanki 17 km 2 da gundumomi 13 tare da yawan jama'a 365,525 a ƙidayar 2006.

Lambar gidan waya na yankin ita ce 700.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi