Ɓagwai
Karamar hukuma a Najeriya
Ɓagwai ƙaramar hukuma ce dake a jihar Kano, Najeriya. Hedkwatarta tana a cikin garin Ɓagwai.
Ɓagwai | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jihar Kano | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 405 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Tarihi
gyara sasheTarihin garin Bagwai yana da tsayi Kuma Yana dauke da abun al'ajabi acikinsa.
Yanki da alƙaluma
gyara sasheTana da yanki 405 km2 kuma tana da yawan jama'a 2 a cikin lissafin ƙidayar 2006. Babban madatsar ruwa ta uku mafi girma a jihar Kano yana cikin Bagwai. Lambar gidan waya na yankin ita ce 701.[1]
Mazabu
gyara sasheAkwai unguwanni goma a karamar hukumar Bagwai:
- Bagwai
- Ɗangaɗa
- Gadanya
- Gogori
- Kiyawa
- Kwajale
- Rimin Dako
- Romo
- Sare-Sare
- Wuro Ɓagga
Hotuna
gyara sashe-
Boat at Watari dam Bagwai
Manazarta
gyara sashe
Kananan Hukumomin Jihar Kano |
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi |