Mangoliya
(an turo daga Mongolia)
Mangoliya[1], Mangolia, Mongolia ko Mongoliya, ƙasa ne, da ke a nahiyar Asiya. Mangolia na da yawan fili kimani na kilomita araba'i 1,566,000. Mangolia ya na da yawan jama'a 3,081,677, bisa ga jimillar a shekara ta 2016. Babban birnin ƙasar Ulan Bato ne.
Mangoliya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Монгол Улс (mn) ᠮᠣᠩᠭᠣᠯ ᠤᠯᠤᠰ (mn) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | national anthem of Mongolia (en) | ||||
| |||||
Kirari |
«Go Nomadic, Experience Mongolia» «Crwydrwch a Phrofwch Mongolia» | ||||
Suna saboda | Mongols (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Ulan Bato | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 3,409,939 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 2.18 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Mongolian (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | East Asia (en) | ||||
Yawan fili | 1,564,116 km² | ||||
Altitude (en) | 1,528 m | ||||
Wuri mafi tsayi | Hüiten Peak (en) (4,374 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Hoh Nuur (en) (560 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Chinese Empire (en) | ||||
Ƙirƙira |
1911 12 ga Faburairu, 1992: (Constitution of Mongolia (en) ) | ||||
Ranakun huta |
Tsagaan Sar (en)
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | parliamentary system (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Mongolia (en) | ||||
Gangar majalisa | State Great Khural (en) | ||||
• President of Mongolia (en) | Khurelsukh Ukhnaa (en) (25 ga Yuni, 2021) | ||||
• Prime Minister of Mongolia (en) | Oyunerdene Luvsannamsrai (en) (27 ga Janairu, 2021) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 15,286,441,740 $ (2021) | ||||
Kuɗi | tugrik (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+08:00 (en) Asia/Hovd (en) (a Bayan-Ölgii Province (en) , Uvs Province (en) , Khovd Province (en) , Zavkhan Province (en) , Govi-Altai Province (en) ) Asia/Ulaanbaatar (en) (a Khövsgöl (en) , Bulgan Province (en) , Arkhangai Province (en) , Khentii Province (en) , Töv Province (en) , Bayankhongor (en) , Övörkhangai Province (en) , Dundgovi Province (en) , Dornogovi Province (en) , Ömnögovi Province (en) ) Asia/Choibalsan (en) (a Dornod Province (en) , Sükhbaatar Province (en) ) | ||||
Suna ta yanar gizo | .mn (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +976 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 101 (en) , 102 (en) , 103 (en) da 105 (en) | ||||
Lambar ƙasa | MN |
-
Wasan kwari da Baka
-
Liao dynasty
-
Gobi Desert, Mangoliya
-
Gorkhi-Terelj National Park
-
Stupa of a Kidan city in Eastern Mongolia
-
Abincin Mongolian
-
Tsogtiin tsagaan baishin.
Manazarta
gyara sasheAsiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan |
Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |