Musa Vacho77
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Musa Vacho77! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a . Na gode. Anasskoko (talk) 16:54, 24 Nuwamba, 2019 (UTC)
Taimakon ka
gyara sasheAssalamu alaikum,User:Musa Vacho77 ina mai sanar da kai cewa, ina bukatan saka sunanka a cikin jadawalin wadanda zasu taimaka wajen ganin cewa an tallata shafin Hausa Wikipedia, a wani furojet da zan karba na sakai a https://meta.wikimedia.org/wiki/Grants:Project/Rapid/Hausa_Wikipedia_online_awareness.#Impact , kasan cewar kana da ilimi a fannin Mass Communication da kuma social influence, ina fatan zaka bada hadin kai, Nagode.---- An@ss_koko(magana)(aiki) 11:50, 30 ga Yuni, 2020 (UTC)
Gyararraki
gyara sasheBarka da ƙoƙari! Naga kana rubuta maƙala na sunayen mutane amma kana sanya ƙananan baƙaƙe (a,b,c..), sunan mutum proper noun ne, ba'a rubuta shi da ƙaramin baƙi (small letter) sai dai babban baƙi (Capital Letter). Wasu kuma daga cikin maƙalun anriga an ƙirƙire su amma saboda kuna rubuta sunan ta yadda bai dace ba, shiyasa ba zaka san cewa anriga an kirkire su ba, akan da ace kuna rubuta sunayen daidai. Sannan ba'a yarda da amfani da sabilallun references (bare reference) wato kawai a sanya link ko sunan reference a kulle a barshi, A'a anason abi ƙa'idar yadda aka tsara ta sa reference ne a muƙala. Dafatan za'a gyara, a duba nan dan samun ƙarin bayani dangane da yadda ake rubuta makala cikin tsari. yadda ake rubutu da gyara shafukan Wikipedia, yadda zaku sanya reference akan tsari, yadda ake tsara muƙalar Wikipedia tayi kyau. Daga ƙarshe akwai muƙaloli da kayi waɗanda babu cikakken bayani akansu, misali;
Waye Abdullahi?, a ina yayi sarauta?, ..daga wani lokaci yafara sarautar? ..sannan yaushe yagama? ..waye ya gaje shi? Duk wadannan bayanan sai kun kula dasu, muna nan ne domin mu yaɗa ilimi mai amfani, dan haka muyi abunda zai amfanar kawai, kuma wanda zamu iyayi. Domin mu kadai ba zamu iya fara kuma mu gama duka ba, wasu ne zasu zo suma su daura daga inda muka tsaya, dan haka muyi abu mai kyau! Misali; a english wikipedia ba zaka taba yin article a karɓa ba har sai komai nata ya kasance akan tsari, toh mu mai yasa ba zamu yi hakan ba?
- Muhammadu attahiru ibn aliyu babba
- Muhammadu bello kagara
- Muhammadu gwarzo
- Bello kagara
- Abubakar imam
- Muhammadu maiturare ibn ahmad atiku
- Muhammadu tambari ibn muhammadu maiturare
- Ahmad rufa'i ibn shehu dan fodio
- Aisha isa yuguda
- Jummai babangida aliyu
- Amina ibrahim
- Ladi kwali
- Sarauniya daurama
- Nana asma'u
- Salamatu garba
- Fatima yelwa danjuma goje
- Fatima Ibrahim shema
- Zainab usman saidu
- Zainab murtala nyako
- Amina sule lamido
- Saratu mahmud aliyu shinkafi
- Asma'u ahmad muhammad makarfi
- Amina namadi sambo
- Bilkisu yusuf
- Gaji fatima dantata
- Zainab ujudud shariff
- Halima salisu soda
- Naja'atu bala muhammad
- Umma bayero
- Laila doguwa
- Fatima murtala nyako
- Hairatu gwadabe
- ALIYU
- Kwassau
- Sambo
- Abubakr
- Abdullahi
- Abdul salami
- Sidi Abdulkadiri
- Mahoman sani
- Hamadu
- Abdulkerim
- Ya Musa
- Mallam Musa
- Makau
–Em-em talk 14:08, 28 Disamba 2020 (UTC)
- User: M-Mustapha ai Mustapha wa innan articles din daka lissafa abakar da abdullahi ai stub articles ne, da sauran yan uwansu zaka babu cikakken bayannai akansu amma sauran zaka ga akwai cikkaken bayanai a kansu. Nagode sannan zan gyara maganan kananan rubutun sunayen nasu.kuma kai mustapha ai duk Wanda ya kamata ka gyara, gyarawa zakayi saika fadamin inje induba yadda akaeyi. Sannan reference din akwai ina arranging shirya sune idan na gama rubuta mukalolin.
Nagode.Musa Vacho77 (talk) 17:48, 28 Disamba 2020 (UTC)
- Barka da ƙoƙari ! Musa Vacho77, banga wannan zancen bane saï yanzu, Abunda da ake nufi da stub article shine maƙalar da bata da bayanai sosai, amma ni abunda nake nufi shine, wallahi ayanzu haka bansan wani Abdullahi bane shi? Bansan a Ina yayi sarauta ba? Ni dai kawai ance mun ne sarkin musulmi ta daura shi kan sarautar! Shin sarautar Sakkwato ce? Ko ta Gobir ko Kano da sauran Masarautun da Sarkin musulmi ke da ikon daura wani a wannan, kaga babu ƙarin bayani akan haka. Shiyasa babu wanda zai san shin wannan wani Abdullahi ne?. Sannan dangane da cewa ni yakamata in gyara in naga kuskure! Lallai nima a baya ina tunanin hakan, amma Ga dalili, nima ina da abubuwan da nake yi so idan zan tsaya yin gyararraki, anya kana tunanin zan iya gamawa kuwa? Toh mai zaisa in cinye lokaci na abunda taimako ne nasa kaina zanyi! So ashe idan kaga mutum na ƙoƙarin taimakawa zaka so yayi batare da yana samun tsaiko ba, wannan shine dalilin da yasa, idan da ace mutum zaiyi rubutu mai-kyau a lokaci ɗaya, ya tafi shikenan rubutun sa ta fara amfani da lokacin da yayi publish. Amma idan ace sai an gyara waye zaizo ya gyara? A yaushe ne hakan zai faru? Shi yasa yakamata idan zamu yi rubutu mai-kyau a lokaci ɗaya mu barshi, hakan zai janyo mutane har suma su so su fara taimakawa. –Em-em talk 11:27, 30 Disamba 2020 (UTC)
- Yi hakuri fa! Ina nufin kalmomin farko na sunayen mutane ko wasu ƙebebbun abubuwa sune ake rubutawa da manyan baƙaƙe ba dukkanin kalmomin ba! Duba nan domin ƙarin bayani, Article title format. –Em-em talk 07:13, 29 Disamba 2020 (UTC)
poooo
gyara sashehttps://docs.google.com/spreadsheets/d/1Dv44JBjpOWbksoACPl68DW7ZnpmRB1WWFhIXwYblEw8/edit?usp=sharing An@ss_koko(Yi Magana) 20:09, 24 ga Yuni, 2021 (UTC)
Have you voted in the UCoC enforcement guidelines ratification?
gyara sasheHi! @Musa Vacho77:
The ratification voting process for the revised enforcement guidelines of the Universal Code of Conduct (UCoC) is now open! Voting commenced on SecurePoll on 7 March 2022 and will conclude on 21 March 2022. Please read more on the voter information and eligibility details.
The Universal Code of Conduct (UCoC) provides a baseline of acceptable behavior for the entire movement. The revised enforcement guidelines were published 24 January 2022 as a proposed way to apply the policy across the movement.
Please vote here
Regards, Zuz (WMF) (talk) 10:11, 15 ga Maris, 2022 (UTC)
- thanks for the reminder, you are doing a wonderful job already. With the help of your reminder I'm being able to vote already. And I shared my opinion in the comment section at the voting poll. ThanksMusa Vacho77 (talk) 12:56, 15 ga Maris, 2022 (UTC)
Invitation to Rejoin the Healthcare Translation Task Force
gyara sasheYou have been a medical translators within Wikipedia. We have recently relaunched our efforts and invite you to join the new process. Let me know if you have questions. Best Doc James (talk · contribs · email) 12:34, 13 August 2023 (UTC)
Thank you User :Doc James but you haven't completed explain the new relaunch you did, so please I don't know if I can have more information on that, Thanks. Musa Vacho77 (talk) 09:12, 13 ga Augusta, 2023 (UTC)
- sure further details are here https://mdwiki.org/wiki/WikiProjectMed:Translation_task_force Doc James (talk) 15:25, 13 ga Augusta, 2023 (UTC)