Sarki Hamadu (1846) shi ya gaji Sarki Abdulkarim wato shine Sarkin Zazzau Na hudu (4) na Fulani bayan kafa tuta, sai dai bai dade a karagar mulkin Zazzau ba inda yayi sarauta ne na kwanaki hamsin da biyu kacal (52).[1]

Hamadu
Wikimedia human name disambiguation page (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

  1. professor lavers collection: zaria province.