Zainab Murtala Nyako (An haife ta a shekara ta alif 1955) a garin Jimeta, Adamawa. Sun tashi tare da iyayenta a cikin wani lokaci na garin, ilimi shine jari.[1]

Zainab Murtala Nyako

Karatu gyara sashe

Ta fara karatrun ta a Central Primary School Jimeta daga shekarar ta 1961 zuwa shekarar 1967. Kokarinta ya bata damar shiga makarantar Queen Elizabeth domin yin karatun ta na sakandire. Tayi GSS Maiduguri inda ta samu sakamako mai kyau a shekarar 1974, bayan ta gama karatun sakandare ta garzaya Jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya inda ta karanci bangaren Tarihi (History) a Jami’ar. Tayi digiriunta na biyu a Jami'ar Lagos.[1]

Rayuwa gyara sashe

Tayi aikin taimakawa mata da yara inda ta jagoranci kungiyoyi da dama domin tallafawa mata da yara da marasa shi a fannoni daban daban.[1]

Bibiliyo gyara sashe

  • Kabir, Hajara Muhammad,. Northern women development. [Nigeria]. ISBN 978-978-906-469-4. OCLC 890820657.
  • Furniss, Graham, (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. ISBN 978-1-4744-6829-9. OCLC 648578425.

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 1.2 Furniss,Graham (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa.International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. p. 172 ISBN 978-1-4744-6829-9.