Ni Kenan A Lokacin Project din Wikipedia Awareness A Jihar Kadunan. A Cikin Yasmin Elrufai Foundation.

Maraba, Lale!

Barka da zuwa, Wannan shafin na edita ne Kamar kowa. Ba kuma shafin Insakolopidiya bane.


Sunana Musa, Ni Mazaunin Jihar Kadunan ne A Nigeria.

Ina taimakawa wajen gyare gyare musan man ma a Hausa Wikipedia da kuma sauran Wikis. Kaima zaka iya taimakawa Kamar yadda nikeyi.


Inada Higher National Diploma (HND) A Mass Communication. Inda na karanci Mass Communication a Makaranatar Hassan Usman Katsina Polytechnic ( Huk Poly).

Nagode.