Bello Kagara
(an turo daga Bello kagara)
Bello Kagara ya kasance ɗan'uwa ne ga Abubakar Imam babban marubuci, kuma yana daya daga cikin mawallafan littattafai a Kasar Hausa na farko. Littafin Bello Kagara wanda ya sanya ma suna ‘GANDOKI’ yana daya daga cikin wa inda aka kai gasar da ‘Rupert East’ ya sanya domin gyare-gyare da kuma wallafawa.[1]
Bello Kagara |
---|
Wallafa
gyara sashe- Ganɗoki
Kamar yadda sunan littafin yake Gandoki haka zalika shine sunan Jarumin littafin. Kamar ‘Ruwan Bagaja’ shima marubucin littafin ne ke bada tarihin rayuwarsa, bisa ga buƙatar yara.[1]
Bibiliyo
gyara sashe- Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. ISBN 978-1-4744-6829-9. OCLC 648578425.