• Babban shafi
  • Kai tsaye
  • Kusa da
  • Shiga
  • Saituttuka
  • Bada gudummuwa
  • Game da Hausa Wikipedia
  • Hattara
Wikipedia

Em-mustapha

Ya yi rajista 5 Oktoba 2017
Shafin edita Tattaunawa
  • Bin sawu
  • Tarihi
  • Gudunmawa
  • Gyara
    • Harsuna
    • Ƙungiyoyin masu amfani
    • Rijistan ayyukan
    • Bayanan shafi
    • Mahaɗar dindindin
    • Wane mahaɗa a nan
(an turo daga User:M-Mustapha)

"Ba zaka taɓa yin nadamar kyautatawa ba!"

Wiki Loves SDGs Nigeria

Maraba da zuwa shafi na,
Ni ma'aikacin sakai ne a Wikipedia daga jihar Kadunan, Najeriya. Ina taimakawa a wurare daban-daban na manhajojin Wikimedia, daga ciki, akwai wannan manhaja ta Hausa Wikipedia, inda nake da iko na Administrator. Burina a rayuwa shine in kawo sauyi, in canja tunanin mutane zuwa alkhairi da nagarta, na tabbata mutum ɗaya kan iya kawo sauyi a ko'ina, mutuƙar ya jajirce! Lallai hanya mafi sauƙi da zaka taimaki mutum shine ka ilmantar da shi. A nawa ƙoƙarin, shine in taimaka wurin samar da ilimi a Wikipedia, wannan hanya ce ta farko da za'a iya ilmantar da al'ummar duniya baki ɗaya, musamman ga mutanen da yanayin da suka tsinci kansu ya sanya basa iya samun karatu. Domin ƙarin bayani game da ni, duba;

  • Em-mustapha a manhajar English Wikipedia
  • Em-mustapha a manhajar Meta Wikimedia

Flag of Nigeria.svg | ha-N | en-4 | ar-2 | ig-0.5 | yo-0.5 |

Daga "https://ha.wikipedia.org/w/index.php?title=User:Em-mustapha&oldid=119124"
Anyi gyara na ƙarshe ranar 18 Oktoba 2021 da ƙarfe 18:30
Wikipedia
  • Anyi gyaran ƙarshe na wannan shafi a ranar 18 Oktoba 2021, da ƙarfe 18:30.
  • An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wikimedia domin ƙarin bayani.
  • Manufar tsare sirri
  • Game da Hausa Wikipedia
  • Hattara
  • Ƙa'idojin Amfani
  • Babban shafi
  • Injiniyoyin Wikimedia
  • Ƙididdiga
  • Bayani game da Cookies