Muhammad Kwassau
(an turo daga Kwassau)
Muhammadu Kwassau (daga shekarar 1897 – 1907) ƙwassau ɗa ne ga Sarki Yero, ya gaji sarautar daga Babansa Sarki Yero, Sarki Kwassau an sauke shi daga karagar mulki kuma an maida shi Lokoja, wandkuma a turawan mulkin mallaka ne suka mai hakan. Allah yayi mai rasuwwa a lokoja a shekarar 1907.[1]
Muhammad Kwassau | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 19 century |
Sana'a |
Bibiliyo
gyara sashe- The Sokoto Caliphate : history and legacies, 1804-2004. Bobboyi, H., Yakubu, Mahmood. (1st ed ed.). Kaduna, Nigeria: Arewa House. 2006. ISBN 978-135-166-7. OCLC 156890366.
- Smaldone, Joseph P. (1977). Warfare in the Sokoto Caliphate : historical and sociological perspectives ISBN 0-521-21069-0 0OCLC2371710
Manazarta
gyara sashe- ↑ professor lavers collection: zaria province.