Gaji Fatima Dantata (An kuma haife ta a shekara ta alif ɗari tara da hamsin da bakwai 1957A.c), a Jihar Kano Najeriya.[1]

Gaji Fatima Dantata
Rayuwa
Haihuwa jihar Kano, 1957 (66/67 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a dentist (en) Fassara

Tayi makarantar Kano State College of Art and Science daga shekara ta ali 1987, zuwa shekarar alif 1988, ta samu sakamakonta. Tayi digirinta a Jami’ar Bayero daga shekara ta alif 1989, zuwa shekara ta alif 1992. Tayi masta a jami’ar Bayero daga shekara ta alif 1993, zuwa shekarar alif 1994. Daga shekara ta alif 1995, zuwa shekara ta 1999 ta kasance Dacta ce a Jami’ar Bayero.[1]

Rayuwar da aiki

gyara sashe

Ta kuma fara aiki a matsayin Malama a Jami’ar Bayero dake a Jihar Kano a shekarar alif 1995. Tayi Komishina na mata a Jihar Kano. Ta kuma kasance tana son yara da marasa galihu hakan ne yasa take cikin kungiyar ‘National Council for Exceptional Children, Rehabilitation International.’[1]

  • Sultans of Sokoto : a biographical history since 1804. Abba, Alkasum,, Jumare, I. M. (Ibrahim Muhammad),, Aliyu, Shuaibu Shehu,. Kaduna, Nigeria. ISBN 978-978-956-924-3. OCLC 993295033.

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 1.2 Sultans of Sokoto : a biographical history since 1804. Abba, Alkasum,, Jumare, I. M. (Ibrahim Muhammad),, Aliyu, Shuaibu Shehu,. Kaduna, Nigeria. p.p 235-237 ISBN 978-978-956-924-3.