Ali , Alī ibn Abī Ṭālib (Larabci : علي, Ya rayu daga 15 ga watan Satumba shekarar 601 zuwa 29 Yanuar 661) Ɗan uwan Manzon Allah ne Muhammad .
Aliyu Ibn Abi ɗalib
unknown value
656 (Gregorian) - 27 ga Janairu, 661 ← Sayyadina Usman dan Affan - Mu'awiya → 632 - 661 - Alhasan dan Ali → Rayuwa Haihuwa
Makkah , 17 ga Maris, 599 ƙasa
Khulafa'hur-Rashidun Harshen uwa
Ingantaccen larabci Mutuwa
Kufa , 29 ga Janairu, 661 Makwanci
Imam Ali Mosque Yanayin mutuwa
kisan kai (assassination (en) ) Killed by
Abd al-Rahman ibn Muljam (en) Ƴan uwa Mahaifi
Abu Talib Mahaifiya
Fatima bint Asad Abokiyar zama
Fatima Khawla al-Hanafiyya (en) Layla bint Mas'ud (en) Al-Sahba bint Rabi'a (en) Asma bint Umays (en) Umm al-Banin Umamah Yar Zainab Q61358382 Yara
Ahali
Jumanah bint Abi Talib (en) , Fakhitah bint Abi Talib (en) , Aqeel ibn Abi Talib , Ja'far ibn Abi Talib , Talib ibn Abi Talib (en) , Rayta bint Abi Talib (en) , Taliq ibn Abī Ṭālib (en) da Asma bint Abi Talib (en) Ƴan uwa
Yare
Banu Hashim Alids (en) Karatu Harsuna
Larabci Sana'a Sana'a
statesperson (en) , qadi (en) , Islamic jurist (en) , muhaddith (en) , mufassir (en) , mai shari'a , maiwaƙe da Caliph (en) Muhimman ayyuka
Mushaf Ali (en) Q19506138 Aikin soja Ya faɗaci
Badar Yaƙin Uhudu Invasion of Hamra al-Asad (en) Invasion of Banu Nadir (en) Invasion of Badr (en) Invasion of Banu Mustaliq (en) Yaƙin gwalalo Invasion of Banu Qurayza (en) Yaƙin Khaybar Expedition of Ali ibn Abi Talib (en) Expedition of Ali ibn Abi Talib (en) Expedition of Fidak (en) Expedition of Ali ibn Abi Talib (en) Battle of the Camel (en) Yakin Siffin Battle of Nahrawan (en) Imani Addini
Musulunci
Matakan Sayyidina Ali R.A shekara 1400 baya.
Imam Ali Shrine
Sahabin Manzon Allah Abbas lbn Ali
Yayi Halifanci daga shekara ta 656 zuwa 661, amma yan shi'a na ganin shi kaɗai yagaji Manzon Allah. Shine Halifanci na hudu a musulunci, yayi mulki daga shekara ta 656 zuwa 661, yagaji Sayyidina Uthman bin Affan wanda yagaje shi ɗan sa Hasan ibn Ali (Na farko daga Imamai ɗin 'yan Shia goma sha biyu, akan bin 'yan shia Zaydi, da Nizari Ismaili).
An haife shi
15 ga watan Satumba shekarar 601 (13 Rajab 21 BH
Ka'bah, Makkah , Hijaz, Saudiya
Yarasu
29 Yanuar 661 (21 Ramadan AH 40)
(Shekararsa 59) a garin
Kufa , Iraq , Rashidun Empire
Wanda yakashe shi, Abdur Rahman ibne Muljim
An birne shi a
Masallacin Imam Ali, Najaf , Iraq
Matayansa;
Fatimah,
Umamah bint Zainab,
Umm ul-Banin
Leila bint Masoud,
Asma bint Umays,
Khawlah bint Ali bin Abu talib.
Ɗan kabilar (Banu Hashim Bakuraishe)
Mahaifinsa;
Abu Talib ibn 'Abd al-Muttalib
Mahaifiyarsa;
Fatimah bint Asad.