Najaf (Ajami: اَلـنَّـجَـف‎: Al-Najaf) ko kuma Al-Najaf al-Ashraf (Ajami: النّجف الأشرف‎) kuma ana kiranta da Baniqia (Ajami: بانيقيا‎) gari ne a tsakiyan kudancin Iraqi kimanin kilomita 160 km, kudu da birnin Bagadaza.

Globe icon.svgNajaf
النجف (ar)
ImamAliMosqueNajafIraq.JPG

Wuri
Iraq map najaf.png
 32°01′44″N 44°20′23″E / 32.028951°N 44.339621°E / 32.028951; 44.339621
Ƴantacciyar ƙasaIrak
Governorate of Iraq (en) FassaraNajaf Governorate (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 724,700 (2015)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 60 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:00 (en) Fassara