Alhasan ɗan Ali

Jikan Annabi

Hasan Ibn Ali Bin Abutalib jikan manzon Allah ne, Allah ya yarda dashi, Dan Nana Fatima bint Muhammad (SAW), uwargidan Aliyu bin Abutalib, dan'uwansa shi AlHusain Ibn Ali bin Abutalib wanda Shi'a ke darajawa a matsayin daya daga cikin Imamai dinsu na farko.

Simpleicons Interface user-outline.svg Alhasan ɗan Ali
الحسن ابن علي.svg
Khalifofi shiryayyu

ga Janairu, 661 - ga Yuli, 661
Sayyadina Aliyu - Mu'awiya
2. Imamate (en) Fassara

661 (Gregorian) - 669
Sayyadina Aliyu - AlHusain Ibn Ali bin Abutalib
Rayuwa
Haihuwa Madinah, 1 ga Maris, 624 (Gregorian)
ƙasa Khulafa'hur-Rashidun
Umayyad Caliphate (en) Fassara
ƙungiyar ƙabila Larabawa
Mutuwa Madinah, 669
Makwanci Al-Baqi'
Yanayin mutuwa kisan kai (poison (en) Fassara)
Yan'uwa
Mahaifi Sayyadina Aliyu
Mahaifiya Fatima
Abokiyar zama Umm Ishaq bint Talhah (en) Fassara
Ja'da bint al-Ash'at (en) Fassara
Yara
Siblings Ruqayya bint Ali (en) Fassara, Umm Kulthum bint Ali ibn Abi Talib (en) Fassara, Zaynab bint Ali (en) Fassara, Muhsin ibn Ali (en) Fassara, AlHusain Ibn Ali bin Abutalib, Hilal ibn Ali (en) Fassara, Uthman ibn Ali (en) Fassara, Abbas ibn Ali (en) Fassara, Abdullah ibn Ali ibn Abi Talib (en) Fassara, Jafar ibn Ali (en) Fassara, Muhammad ibn al-Hanafiyyah (en) Fassara da Abu Bakr ibn Ali (en) Fassara
Karatu
Harsuna Ingantaccen larabci
Sana'a
Sana'a statesperson (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci