Imam Ali Mosque
Masallacin Imam Ali haramin ( Larabci: حرم الإمام علي ), wanda aka fi sani da Masjid Ali ko Masallacin 'Alī, masallaci ne a Najaf, dake a ƙasar Iraƙi. Yana cikin masallatai masu dumbin tarihi. Kuma yana cikin wurare masu daraja da ake yawan kaiwa ziyara, a mabanbantan lokuta.
Imam Ali Mosque | |
---|---|
حرم الإمام علي | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Irak |
Governorate of Iraq (en) | Najaf Governorate (en) |
Birni | Najaf |
Coordinates | 31°59′46″N 44°18′51″E / 31.9961°N 44.3142°E |
History and use | |
Opening | 977 |
Addini | Musulunci |
Karatun Gine-gine | |
Style (en) | Safavid architecture (en) |
|
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe.