Kufa

Gari a kasar Iraki
Kufa
Kufa Mosque.jpg
birni, babban birni
ƙasaIrak Gyara
babban birninKhulafa'hur-Rashidun Gyara
located in the administrative territorial entityNajaf Governorate, Daular Abbasiyyah Gyara
coordinate location32°1′48″N 44°24′0″E Gyara

Kufa da Ajami (الْكُوفَة‎ al-Kūfah), Birni ne a kasar Iraqi, kimanin kilomita 170 kuda da birnin Bagadaza, kuma tana kilomita 10 arewa maso gabashin garin Najaf. A yanzu, Kufa da Najaf an hadasu a matsayin birni daya.